IQNA - Majiyoyin yaren yahudanci sun buga faifan bidiyo na wani kazamin harin roka da aka kai daga kudancin Lebanon zuwa Palastinu da ke arewacin kasar da aka yi a safiyar yau.
Lambar Labari: 3491638 Ranar Watsawa : 2024/08/04
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta kakkabo jirgin leken asiri na Isra'ila a kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486369 Ranar Watsawa : 2021/09/30
Wakilin Jihadul Islami A Tehran:
Tehran (IQNA) Wakilin Jihadul Islami a Tehran ya bayyana janar Kasim Sulamini da cewa shi ne ya taka wa kasashen yamma da yahudawa gami da ‘yan korensu burki a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485517 Ranar Watsawa : 2021/01/02